Job 3:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama ba tă hana uwata ɗaukar cikina, don ta hana ni shan wahalan nan ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ بَتَ كُلّٜىٰ مَحَيْڢَرْ مَامَاتَبَ، بَتَكُمَ ٻُواْيٜىٰ وَهَلَ دَغَ عِدَنُونَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka la'anci daren nan da aka haife ni, Da ya jefa ni a baƙin ciki da wahala.