Job 3:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa aka haife ni, aka tanada nono na sha na rayu?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰيَسَا حَنُّوَ سُكَ كَرْٻٜىٰنِ، حَرْ عَكَ بَانِ مَامَا نَشَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me ma ya sa uwata ta rungume ni a ƙirjinta, Ta shayar da ni kuma da mamanta?