Job 3:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da shugabanni waɗanda suke da zinariya, waɗanda suka cika gidajensu da azurfa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَمَا إِنَ بَرْثِنَ تَرٜىٰدَ مَاسُ مُلْكِ وَطَنْدَ دَا سُنَدَ ظِينَارِيَ، وَطَنْدَ سُكَ ثِكَ غِدَاجٜىٰنْسُ دَ أَظُرْڢَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ina ta sharar barcina kamar shugabanni Waɗanda suka cika gidajensu da zinariya da azurfa,