Job 3:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda aka daure za su sami jin daɗin; an sake su ba za su sāke jin ana tsawata masu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثَنْ یَنْ كُرْكُكُ سُنَ ظَوْنٜىٰ تَرٜىٰ أَ سَكٜىٰ، سُنْ هُوتَ دَغَ جِنْ مُرْيَرْ مَيْيِ مُسُ بُلَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har 'yan sarƙa ma za su ji daɗin salama, Su huta daga tsautawa da umarnai masu tsanani.