Job 3:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari ranan nan ta zama duhu; kada Allah yă kula da ita; kada rana tă yi haske a wannan rana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ رَانَرْ تَذَمَ رَانَرْ دُهُ! كَدَ مَا اللَّهْ أَ سَمَ يَڧَارَ تُنَ لَابَرِنْتَ، كُواْ حَصْكٜىٰ يَڧَارَ حَصْكَكَاوَا عَكَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka mai da ranan nan ta zama duhu, ya Allah. Kada a ƙara tunawa da wannan rana, Kada haske ya ƙara haskakata.