Job 31:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In da na danne wa bayina maza da mata hakkinsu, sa’ad da suke da damuwa da ni,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ نَتَٻَ ڧِنْ كَسَ كُنّٜىٰ غَ كُوكَنْ بَايِنَ مَظَا دَ مَاتَا سَعَدَّ سُكَ كَٰوُاْ ڧَارَرْسُ عَكَيْنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan a ce ban kasa kunne ga kukan barorina mata da maza ba, Sa'ad da suka kawo koke-kokensu a kaina,