Job 31:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
me zan yi lokacin da Allah ya tuhume ni? Me zan ce lokacin da ya tambaye ni?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، مٜىٰ ذَنْيِ سَعَدَّ اللَّهْ يَتَاشِ دُواْمِنْ شَرِيعَ؟ وَثٜىٰ أَمْسَ ذَنْ بَايَرْ سَعَدَّ يَذُواْ يَبِنْثِكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, wace amsa zan ba Allah sa'ad da ya tashi don ya hukuntar? Me zan iya faɗa sa'ad da Allah ya zo yi mini shari'a?