Job 31:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi wanda ya yi ni a cikin uwata ba shi ne ya yi su ba? Ba shi ne ya yi mu a cikin uwayenmu ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ، شِے وَنْدَ يَحَلِثّٜىٰنِ عَثِكِنْ مَامَاتَ، بَشِينٜىٰ يَحَلِثّٜىٰسُبَ؟ بَشِينٜىٰ يَصِڢَّتَامُ عَثِكِنْ ثِكِيبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, shi wanda ya halicce ni a cikin mahaifa, Ba shi ne ya halicce su ba? Shi wanda ya siffata mu a cikin mahaifa?