Job 31:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In na hana wa matalauta abin da suke so, ko kuma in sa idanun gwauruwa su yi nauyi don kuka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَنْ تَٻَ ڧِنْيِ وَتَلَكَاوَا تَيْمَكُواْبَ، كُواْ إِنْسَا مَاتَرْ دَ مِجِنْتَ يَمُتُ تَڢِدَّ ذُوثِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ban taɓa ƙin taimakon matalauta ba, Ban kuma taɓa sa gwauruwar da mijinta ya mutu ta yi kuka ba,