Job 31:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama mene ne rabon mutum daga Allah a sama, gādonsa daga Maɗaukaki a sama?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنٜىٰ رَبُواْ ذَنْ سَامُ دَغَ وُرِنْ اللَّهْ أَ سَمَ، وَنٜىٰ غَادُواْ كُمَ دَغَ وُرِنْ مَيْ إِيكُواْ دُكَ عَثَنْ سَمَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane rabo zan samu daga wurin Allah a Sama? Wane gādo kuma zan samu daga wurin Mai Iko Dukka a can samaniya?