Job 31:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bari hannuna yă guntule daga kafaɗata, bari yă tsinke daga inda aka haɗa shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا ضَنْڟٜىٰ وَنَّنْ غَسْكِيَ نٜىٰ! عِدَنْ بَهَكَبَ، بَرِ ڧَشِنْ كَڢَطَتَ يَٻَلّٜىٰ دَغَ عِنْدَ يَكٜىٰ، هَنُّونَ كُمَ يَكَرْيَ دَغَ وُرِنْ ذَمَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ka sa kafaɗuna su ɓaɓɓalle daga inda suke. Ka kakkarya gwiwoyin hannuna.