Job 31:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ina jin tsoron hallaka daga Allah, kuma domin tsoron ɗaukakarsa ba zan iya yin waɗannan abubuwa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا إِنَ جِنْ ڟُواْرُوانْ مَسِيڢَ دَغَ وُرِنْ اللَّهْ ، سَبُواْدَ دَرَجَرْسَ، بَنْ عِيَڧِ يِنْ حَكَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama bala'i daga wurin Allah ya razanar da ni, Saboda ɗaukakarsa ba zan iya yin kome ba.