Job 31:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zuciyata ta jarrabtu gare su a ɓoye, hannuna kuma ya sumbace su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْ تَٻَ يَرْدَ شَعَوَرْ حَصْكٜىٰنْ تَشَا ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَاتَ عَٻُواْيٜىٰبَ، كُواْ إِنْ دُرْڧُسَ دُواْمِنْ أَغِرْمَمَسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyata ta jarabtu ke nan a asirce, Ni da kaina ina sumbatar hannuna,