Job 31:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In na yi murna domin mugun abu ya faru da maƙiyina; ko kuma domin wahala ta same shi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَنْ تَٻَيِنْ ڢَضٍ ثِكِ عَكَنْ عَذَابَرْ أَبُواْكِنْ غَابَنَبَ، كُواْ إِنْيِ مُرْنَ سَعَدَّ مَسِيڢَ تَڢَاطُواْ مَسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan na yi murna saboda wahala ta sami maƙiyana, Ko na yi fariya saboda mugun abu ya same shi,