Job 31:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin ina tsoron taron mutane kuma ina tsoron wulaƙancin da dangina za su yi mini, sai na yi shiru kuma ban fita waje ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْجِڟُواْرُوانْ جَمَعَبَ، كُواْ ڟُواْرُوانْ شَنْ كُنْيَا أَوُرِنْ دَنْغِبَ، حَرْ يَسَا إِنْيِ شِضُ، إِنْ كَاسَ ڢِتَ دَغَ ڧُواْڢَرْ غِدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko na tsaya shiru saboda tsoron taron jama'a, Saboda kuma baƙar maganar mutane ta razanar da ni,