Job 31:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(“Kash, da ina da wanda zai ji ni! Na sa hannu ga abin da na faɗa don kāre kaina, bari Maɗaukaki yă amsa mini; bari mai tuhumata da laifi yă yi ƙarata a rubuce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَمَا عَثٜىٰ إِنَدَ وَنْدَ ذَيْ كَسَ كُنّٜىٰ غَ ڧَارَتَ مَنَ! غَاشِ، ذَنْسَا حَنُّنْ تَبَّثِ عَكَنْ ڧَارَتَ؞ بَرِ مَيْ إِيكُواْ دُكَ يَأَمْسَمِنِ، بَرِ مَيْ كَٰوُاْ ڧَارَ عَكَيْنَ يَرُبُوتَ لَيْڢِينَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da a ce ina da wanda zai kasa kunne gare ni, Da sai in sa hannu a kan abin da na faɗa, Allah kuwa Mai Iko Dukka ya amsa mini. “Da ƙarar da maƙiyana suke kai ni, a rubuce ne,