Job 31:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ba shi lissafin duk abin da na taɓa yi; zan zo gabansa kamar ɗan sarki.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ نَبَاشِ لِسَّڢِنْ دُكَنْ أَبِنْدَ نَيِ، كَمَرْ طَنْ سَرْكِے إِنْذُواْ إِنْمِيڧَ مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na ba Allah dukan lissafin abin da na taɓa yi, In tinƙare shi kamar ni basarauce ne.