Job 31:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in na kwashe amfaninta ban biya ba ko kuma na kashe masu ita,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْ تَٻَثِنْ أَمْڢَانِنْ غُواْنَ بَاتَرٜىٰدَ نَبِيَبَ، كُواْ إِنْذَمَ دَلِيلِنْ مُتُوَرْ مَاسُ غُواْنَكِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko na ci amfaninta ban biya ba, Ko na yi sanadin mutuwar mai ita,