Job 31:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In takawata ta kauce daga hanya, in zuciyata ta bi abin da idanuna ke so, ko kuma in hannuwana suna da laifi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ دَيْ ڧَڢَتَ تَا كَوْثٜىٰ دَغَ حَنْيَ، كُواْ ذُوثِيَاتَ تَابِے شَعَوَرْ عِدَنُونَ، عِدَنْ كُمَ وَنِ تَبُواْ يَمَنّٜىٰ أَ حَنُّوَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan dai na kauce daga hanya, Ko kuwa zuciyata ta bi sha'awar idanuna, Idan akwai ko ɗan sofane a hannuna,