Job 32:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na saurare ku da kyau. Amma ba waninku da ya nuna Ayuba yana da laifi; ba ko ɗayanku da ya amsa muhawwararsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِ، نَا كَسَ كُنّٜىٰ سُواْسَيْ، غَاشِ، بَ كُواْ طَيَنْدَ يَبَيَّنَ لَيْڢِنْ أَيُوبَ، بَابُ كُواْ طَيَنْكُ دَ يَبَا شِ أَمْسَرْ تَمْبَيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kasa kunne gare ku sosai, Amma ko ɗaya ba wanda ya kā da Ayuba. Ba kuma wanda ya ba shi amsar tambayarsa.