Job 32:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku ce, ‘Mun sami hikima; Allah ne kaɗai yake da ikon yin nasara da shi ba mutum ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُيِ حَنْكَلِ! كَدَ كُثٜىٰ، ‹أَيْ، مُنْ سَامِ حِكِمَ؞ اللَّهْ نٜىٰ كَطَيْ ذَيْثِ نَصَرَا عَكَنْسَ، بَمُتُمْبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku lura kada ku ce kuna da hikima, Allah ne kaɗai yake da iko ya kā da shi, ba mutum ba.