Job 32:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba da ni Ayuba ya yi gardama ba kuma ba zan amsa masa da irin amsarku ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَدَنِے أَيُوبَ يَكٜىٰ مَغَنَبَ، نِے كُوَ بَذَنْ أَمْسَ مَسَ دَ نَاكُ إِرِنْ مَغَنَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba da ni Ayuba yake magana ba, Saboda haka ba zan amsa masa da irin amsarku ba.