Job 32:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama da a ce na iya daɗin baki, da wanda ya yi ni ya ɗauke ni daga nan tuntuni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْ مَا سَنْ يَدَّ ذَنْيِ كِرَرِنْ ذَاڧِنْ بَاكِبَ، أَيْ، عِدَنْ ذَاڧِنْ بَاكِ نٜىٰ نَكٜىٰيِ، مَحَلِثِّنَ ذَيْ كَوَرْ دَنِے نَنْ دَنَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ni ban iya fādanci ba, Idan na yi haka kuwa Mahaliccina zai kashe ni nan da nan.”