Job 33:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mai yiwuwa yă yi musu magana a cikin kunnuwansu yă razana su da gargaɗinsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ بُوطٜىٰ كُنُّوَنْ یَنْ أَدَمْ، يَكَنْبَاسُ ڟُواْرُواْ دَ غَرْغَطِنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan buɗe kunnuwan mutane, Ya tsorata su da faɗakarwarsa,