Job 33:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ko kuma mutum yă sha horo ta wurin kwanciya da ciwo da rashin jin daɗi cikin ƙasusuwansa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ هُواْرَرْ دَشِ دَ ثِيوُاْ عَكَنْ غَدُوانْسَ، دَ شَنْ عَذَابَ عَثِكِنْ ڧَسُسُوَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Akan hori mutum da cuta mai zafi a gadonsa, Ya yi ta fama da azaba a cikin ƙasusuwansa,