Job 33:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, in akwai mala’ika a gefensa kamar matsakanci, ɗaya daga cikin dubu, da zai gaya wa mutum abin da yake daidai gare shi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دَاعَثٜىٰ أَوُرِنْسَ أَݣَويْ وَنِ مَلاَىِٕكَ ڢَا، مَيْ ڟَيَاوَا ڟَكَانِ، كُواْ دَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ دُبُو مَنَ، وَنْدَ ذَيْ يِشٜىٰلَ ثٜىٰوَ مُتُمِنْ يَنَدَ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da a ce akwai wani mala'ika mai sulhuntawa a tsakani, Ko da ɗaya daga cikin dubu ne wanda zai faɗa wa mutum,