Job 33:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan fatar jikinsa za tă zama sabuwa kamar ta jariri; za tă zama kamar lokacin da yake matashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِكِنْسَ ذَيْسَابُنْتَ ڢِيٜىٰدَ نَسَوْرَيِ، ذَيْ كُواْمُواْ كَمَرْ نَݣُونَكِنْ ڧُرُثِيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Naman jikinsa zai koma kamar na saurayi, Zai komo kamar lokacin da yake gaɓar ƙarfinsa.