Job 33:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi adduโa ga Allah ya kuwa samu alheri a wurinsa, yana ganin fuskar Allah yana kuma yin sowa don murna; Allah ya mayar da shi ya zama mai adalci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ููู ุฐููู ูู ุงููุฏููุนู ุบู ุงูููููู ุ ุงูููููู ูููู ุฐููู ููุฑููปูุ ู
ูุชูู
ููู ุฐูููุฐููุงู ุบูุจูููุณู ุฏู ฺขูุถู ุซูููุ ุงูููููู ุฐููู ู
ูููุฑู ููู
ูุชูู
ููู ุฏู ุงููุฏูููุซูููุณู ุงููุนูุฏููุงูู ุฌูู
ูุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ne mutum zai yi addu'a ga Allah, ya karษe shi, Ya zo gabansa da murna, Allah zai komar wa mutum da adalcinsa.