Job 33:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kana da abin da za ka ce, ka amsa mini; yi magana, domin ina so in ’yantar da kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كَنَدَ وَتَ مَغَنَ، تُواْ، كَأَمْسَمِنِ، يِمَغَنَ، غَمَا إِنَ سُواْ إِنْ نُونَ أَڢِيلِ ثٜىٰوَ بَاكَ دَ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan kana da ta cewa, to, amsa, Yi magana, gama ina so in kuɓutar da kai.