Job 33:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni kamar ka nake a gaban Allah; ni ma daga ƙasa aka yi ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، نِے دَكَيْ طَيَ نٜىٰ أَغَبَنْ اللَّهْ ، نِے دَكَيْ دَغَ لَاكَ نٜىٰ عَكَ صِڢَّتَامُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duba, ni da kai ɗaya muke a wajen Allah, Dukanmu biyu kuma daga yumɓu aka siffata mu.