Job 34:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne ya ba shi iko yă lura da duniya? Wane ne ya ba shi iko kan dukan duniya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَيَبَا شِ مُلْكِ عَكَنْ ڧَسَا؟ وَ كُمَ يَبَاشِ حَكِّنْ لُورَ دَ دُكَنْ دُونِيَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa ya shugabantar da shi a kan duniya? Wa ya mallakar masa da duniya duka?