Job 34:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In kana da ganewa sai ka saurari wannan; ka saurari abin da zan ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ كَنَدَ غَانٜىٰوَ، تُواْ، جِوَنَّنْ، كَسَ كُنّٜىٰ غَ أَبِنْدَ نَكٜىٰ ڢَطِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan kai haziƙi ne, to, ji wannan, Kasa kunne ga abin da zan faɗa.