Job 34:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ba ya nuna sonkai ga โ€™yaโ€™yan sarki kuma ba ya goyon bayan masu arziki a kan matalauta, gama dukansu shi ya yi su da hannuwansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุจูŽุงูŠูŽ ู†ููˆู†ูŽ ุจูŽู…ู’ุจูŽู†ู’ุซู ุบูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽุงุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽูƒูู„ูŽ ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽุฑู’ุฒูฺงู ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ุชูŽู„ูŽูƒูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ya nuna sonkai ga sarakuna, Ko kuma ya fi kulawa da attajira fiye da matalauta, Gama shi ya halicce su duka.