Job 34:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama yana sane da abubuwan da suke yi, yana hamɓarar da su da dare a kuma ragargaza su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، يَسَنْ أَيُّكَنْسُ، يَكَنْ تُمْٻُكٜىٰسُ دَ دَرٜىٰ، يَكُمَ رُرُّشٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda sanin ayyukansu, Yakan kaɓantar da su da dare ya ragargaza su,