Job 34:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin sun juya daga binsa, kuma ba su kula da hanyoyinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سُنْ جُويَا دَغَ بِنْسَ؞ سَبُواْدَ بَسُ دَامُ دَ هَنْيُواْيِنْسَبَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don sun daina binsa, ba su kula da ko ɗaya Daga cikin umarnansa ba.