Job 34:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun sa kukan matalauta ya kai wurinsa yadda ya kai ga jin kukan masu bukata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُوكَنْ تَلَكَاوَا يَكَيْ غَرٜىٰشِ، يَكُوَ جِ كُوكَنْ مَاسُ شَنْ عَذَابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka sa matalauta su yi kuka ga Allah, Ya kuwa ji kukan waɗanda ake tsananta wa.