Job 34:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kamata Allah yฤ yi maka bisa ga abin da ka ce ne, saโad da ka ฦi ka tuba? Dole kai ka zaษa, ba ni ba; yanzu ka gaya mini abin da ka sani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููุจูุ ุชูููุฏู ูููู ุจูููููุฑูุฏู ุฏู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุงูููููู ููููุจูุ ุงููุบูููููููุ ููุง ููู
ูุงุชู ุงูููููู ููุณูุงูู ููู
ูุชูู
ูุ ุนูุ ุฐูุงูปูููฐูู ููุงููููููฐุ ุจูููููุจูุ ุณูููุฏููู ฺููขูุทู ุงููุจูููุฏู ููุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kuษutar domin ya gamshe ka saboda ka ฦi yarda? Tilas kai za ka zaษa, ba ni ba, Saboda haka sai ka hurta abin da ka sani.