Job 34:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Ayuba ya yi magana cikin rashin sani; maganganunsa na marar hikima ne.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹أَيُوبَ يَنَ مَغَنَ بَاتَرٜىٰدَ سَنِبَ، مَغَنَرْسَ كُمَ بَابُ مَعَنَ عَثِكِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Ayuba yakan yi magana ne ba tare da sanin abin da yake yi ba, Maganarsa ba ta mai hangen nesa ba ce.