Job 34:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake ina da gaskiya, an ɗauke ni maƙaryaci; ko da yake ba ni da laifi, kibiyoyinsa sun ji mini ciwo wanda ba ya warkewa.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ دَ ذَمَنَ نَمَيْ غَسْكِيَ أَنْطَوْكٜىٰنِ نِے مَيْ ڧَضْيَانٜىٰ؞ كُواْدَيَكٜىٰ بَانِ دَ ذُنُوبِ، رَوْنِنْ كِبِيَرْسَ بَذَيْ وَرْكٜىٰبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da rashin laifina an ɗauke ni a maƙaryaci, Raunina ba ya warkuwa ko da yake ba ni da laifin kome.’