Job 35:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Mutane suna kuka don yawan zalunci; suna roƙo don taimako daga hannu mai ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَبُواْدَ يَوَنْ دَنِّيَ، جَمَعَ سُكَنْيِ كُوكَا، سُكَنْيِ كِرَنْ نٜىٰمَنْ تَيْمَكُواْ سَبُواْدَ ڧَرْڢِنْ حَنُّنْ مَاسُ دَنِّيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Saboda yawan zalunci, jama'a sukan yi kuka, Suka nemi taimako, saboda matsin masu ƙarfi.