Job 36:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana sa su saurari gyara yă kuma umarce su su tuba daga muguntarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْسَا سُكَسَ كُنّٜىٰ غَ هُواْرَرْوَ، يَكَنْ عُمَرْثٜىٰسُ سُجُويُواْ دَغَ عَيْكَتَ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan sa su saurari koyarwa, Da umarnai, cewa su juya, su bar mugunta.