Job 36:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yana so yă rinjaye ka daga haƙoran ƙunci, zuwa wuri mai sauƙi inda ba matsi zuwa teburinka cike da abincin da kake so.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِ، كَيْ أَيُوبَ، اللَّهْ يَڢِتَرْ دَكَيْ دَغَ ثِكِنْ وَهَلَ، يَكَٰوُاْكَ أَوُرِے مَيْ ڢَاطِ عِنْدَ بَابُ مَڟِ، عَبِنْثِنْ دَ عَكَسَا مَكَ عَكَنْ تٜىٰبُرْ عَبِنْثِ نٜىٰ مَڢِے دَاطِے سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya tsamo ka daga cikin wahala, Ya kawo ka yalwataccen wuri inda ba matsi, Abincin da aka yi na addaras aka jera maka a kan tebur.