Job 36:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukiyarka ko dukan yawan ƙoƙarinka sun isa su riƙe ka su hana ka shan ƙunci?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَرْزِڧِنْكَ بَذَيْ عِيَ رَبَكَ دَ وَهَلَبَ، دُكَنْ ڧَرْڢِنْكَ كُمَ بَذَيْ تَيْمَكٜىٰكَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kukanka ya iya raba ka da wahala, Ko kuwa dukan ƙarfin da kake da shi?