Job 36:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka yi marmari dare yă yi, don a fitar da mutane daga gidajensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَيِ مَرْمَرِنْ دَرٜىٰ، سَعَدَّ مُتَنٜىٰ سُكَ ٻَثٜىٰ دَغَ وُرِنْ ذَمَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ƙosa dare ya yi, Domin a lokacin nan ne mutane sukan watse, Kowa ya kama gabansa.