Job 36:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan ’yan adam sun gani; mutane sun hanga daga nesa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ یَنْ أَدَمْ سُنْغَ عَيْكِنْسَ، كُواْوَنٜىٰ مُتُمْ يَنَ غَنِ دَغَ نٜىٰسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mutane sun ga ayyukansa, Sun hango shi daga nesa.