Job 36:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gizagizai suna zubo da raɓarsu kuma ruwan sama yana zubowa ’yan adam a wadace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ يَكَنْ ظُبَرْدَ ضُوَ عَڧَسَا، يَظُبُواْ وَ یَنْ أَدَمْ دَ أَلْبَرْكَرْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda yakan kwararo daga sama, Ya zubo wa ɗan adam a yalwace.