Job 36:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka yake mulkin al’ummai yana kuma tanada abinci a wadace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا تَيِنْ حَكَ يَكَنْيِ مُلْكٍ ڧَبِيلُ، تَهَكَ كُمَ يَكَنْ بَادَ عَبِنْثِ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ta haka yakan shara'anta mutane, Yakan ba da abinci a yalwace.