Job 36:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ya barin mugaye da rai sai dai yana ba waɗanda ake tsanantawa hakkinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَ بَرِنْ مُوغُ يَثِيغَبَدَ رَايُوَا، عَمَّا يَكَنْ بَا وَطَنْدَ عَكٜىٰ دَنّٜىٰ مُسُ حَكِّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ya rayar da masu laifi, Amma yakan ba waɗanda ake tsananta wa halaliyarsu.