Job 37:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana cika gizagizai da lema; yana baza walƙiyarsa ta cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ ثِكَ غِرْغِجٜىٰ مَيْ دُهُ دَ ضُوَ، يَبَظَ غِذَغِظَيْ مَاسُثِكٜىٰ دَ وَلْڧِيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan cika girgije mai duhu da ruwa, Gizagizai sukan baza walƙiyarsa.