Job 37:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga bishewarsa suke juyawa a kan fuskar duniya, suna yin dukan abin da ya umarce su su yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْ يِتَجُويَاوَ بِسَغَ شِرِنْسَ، دُواْمِنْ سُثِكَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَعُمَرْثٜىٰسُ سُيِ أَ ڢُسْكَرْ دُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan yi ta kewayawa ta yadda ya bishe su, Don su cika dukan abin da ya umarce su a duniya da ake zaune a ciki.